AD 1/2

Just_Abdul

Just_Abdul

Just_Abdul

@justabdul131
👥 12K
Subscribers
12K
Rank in category
#26 / 89
Posts
5
Updated

If you have Telegram, you can contact @justabdul131 right away.

Open in Telegram → 🔎 Open in @searchyetbot

Recent posts

  • Ga masu kananun budget ga wasu wayoyin mun kawo muku ⬇️

  • Shekarun da waɗannan fasahohin suka bayyana wa duniya kenan 1. 🌐 World Wide Web - 1991 2. 📱 Smartphones - 1994 3. 📺 Digital TV - 1998 4. 📀 DVD - 1996 5. 📶 Wi-Fi - 1997 6. 🔌 USB - 1996 7. 🟦 Bluetooth -…

  • Na yi amfani da iPhones da kuma Android flagships, kuma gaskiya ban ga bambanci mai yawa ba. Ban da video quality, Android flagships sun fi iPhones a kusan komai. Mutane da yawa suna amfani da Android…

  • A kasuwanci, mutane na iya manta farashin da ka sayar musu da kayan ka, amma ba za su manta da yadda ka mu'amalanci su ba. Ka gina amana kafin ka nemi riba.

  • Kamar yadda muka sani, ƙaddamar da iPhone 18 Pro series na ƙara matsowa. Bisa ga leaks da rumors da muke samu, Apple na iya bayyana wayoyin ne a ranar 9 ga September. Yanzu na samu wani sabon rahoton …