LATEST CRYPTO UPDATE

LATEST CRYPTO UPDATE

LATEST CRYPTO UPDATE

@arewacommunity
👥 28.4K

If you have Telegram, you can contact @arewacommunity right away.

Open in Telegram → 🔎 Open in @searchyetbot

Recent posts

  • Buy the dip Spot Bitcoin ETFs sun kwashi BTC na dala $561.8 miliyan a rana ɗaya. Wannan na nufin cewa manyan masu kudi da kamfanonin hannun jari a Amurka, musamman ta hanyar Spot Bitcoin ETFs, sun say…

  • Tabbas ana rotating kudi daga Gold zuwa Bitcoin idan Gold yayi creating new high, kokuma muce idan yayi tashin gwauron zabi, Hakan ya faru a 2020. Gold ya kai $2,075 sannan ya faɗi, Bitcoin ma ya faɗi…

  • Abin lura a kasuwar crypto shi ne, manyan masu kuɗi ba sa saye lokacin da komai yake a kore, nida kai Yanbaiwa mune muke amfani da wannan wanda akarshe muazamo the hunted. Bitmine da Saylor sunata siy…

  • Bitmine sunzo da salon dake girgiza kasuwar crypto, salon kuwa shine "Buying the dip" Adai dai lokacin da Bitmine suke cikin mummunar asarar da ta haura $6b, yau sun ƙara ETH 41,788, wanda yasa abinda…

  • 𝐌𝐚𝐬𝐭𝐞𝐫𝐢𝐧𝐠 𝐭𝐡𝐞 𝐒𝐤𝐢𝐥𝐥𝐬 𝐚𝐧𝐝 𝐒𝐭𝐫𝐚𝐭𝐞𝐠𝐢𝐞𝐬 𝐨𝐟 𝐂𝐨𝐦𝐦𝐮𝐧𝐢𝐭𝐲 𝐌𝐚𝐧𝐚𝐠𝐞𝐦𝐞𝐧𝐭 𝐚𝐧𝐝 𝐌𝐨𝐝𝐞𝐫𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧. Community sune ginshikin duk wata harka ta kasuwanci a duniya, ba a iyaka web3 ba, community abu ne mai matukar muhimmanci t…